Usman Bello Kumo | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2023 -
11 ga Yuni, 2019 - District: Akko
11 ga Yuni, 2011 - District: Akko | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kumo, | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Jami'ar Bayero | ||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Fillanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da doka | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Usman Bello Kumo dan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazabar tarayya ta Akko a jihar Gombe.[1] Shi ne shugaban kwamitin majalisar wakilai kan harkokin ‘yan sanda, matsayin da ya rike a majalisa ta bakwai kuma tsohon shugaban karamar hukumar Akko sau biyu. An haife shi a Kumo, hedkwatar karamar hukumar Akko.[2][3]